ha_psa_tn_l3/11/05.txt

10 lines
378 B
Plaintext

[
{
"title": "tashin hankali",
"body": "\"cutar da wasu\""
},
{
"title": "Yana ruwan garwashin wuta da ƙibiritu a kan mugaye; iska zata kone rabonsu daga finjilinsa",
"body": "An bayyana azabar Allah kamar tana ƙone garwashin wuta da kibiritu daga dutsen mai fitad da wuta. AT: \"Yana azabtar da mugaye; ba za a sami sauƙi a kansu ba!\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]