ha_psa_tn_l3/146/09.txt

14 lines
609 B
Plaintext

[
{
"title": "yana agajin",
"body": "Allah yana taimakon wani mutum ya yi magana sai ka ce yana ɗaga su sama. (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Allahnki, Sihiyona",
"body": "A nan \"Sihiyona\" na gabatad da dukkan mutane Isra'ila. Marubucin ya yi magana da mutane Isra'ila sai ka ce suna can suna kasa kunne gare shi. AT: \"Allahnki, mutane Isra'ila\" (See: figs_metonymy and figs_apostrophe)"
},
{
"title": "domin dukkan tsararraki",
"body": "Kalmomi \"zai yi mulki\" an fahimci su. AT: \"zai yi mulki domin dukkan tsararraki\" ko \"zai yi mulki har abada\" (Dubi: figs_ellipsis)"
}
]