ha_psa_tn_l3/74/22.txt

10 lines
298 B
Plaintext

[
{
"title": "ka kãre mutuncinka",
"body": "\"Nuna wa kowa cewa kana da gaskiya\""
},
{
"title": "muryar magabtanka",
"body": "Kalmar \"murya\" ishara ce ga kalmomin da mutane suke amfani da su lokacin da suke magana. AT: \"abin da abokan adawar ku ke fada\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]