ha_psa_tn_l3/83/18.txt

6 lines
239 B
Plaintext

[
{
"title": "kai ne Maɗaukaki bisa dukkan duniya",
"body": "Ana maganar Allah mai mulki akan komai na duniya kamar ana daukaka shi sama da komai. AT: \"su ne maɗaukaki, kuma ku ke mulkin komai a duniya\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]