ha_psa_tn_l3/123/01.txt

22 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Waƙar takawa sama",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1."
},
{
"title": "na ɗaga idanuna",
"body": "A nan mawallafi na nufin da idanunsa saboda cewa gabban jiki ne da a ke amfani domin gani. AT: \"Na duba gare ka\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "kamar yadda idanun bãyi ... kamar yadda idanun baiwa ... haka idanunmu ke duban ",
"body": "Waɗannan jimla biyu na da ma'ana mai kama. Jimlar na uku, game da Isra'ilawa ne, an kwatanta ta yadda bãyi da baiwa na duba ubangijinsu da uwargijiyarsu domin taimako. A cikin kowace harka \"idanu\" na nufin da dukkan mutum. (Dubi: figs_parallelism da figs_synecdoche)"
},
{
"title": "hannun ubangijinsu ... hannun uwargijiyarta",
"body": "A nan \"hannun\" na nufin da tanadi don bukatun. AT: \"tanadi ubangijinsu ... tanadi uwargijinsu\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]