ha_psa_tn_l3/02/12.txt

10 lines
334 B
Plaintext

[
{
"title": "zaku mutu ta hanyar",
"body": "Wannan na iya nufin mutuwa a can, kafin mutum ya sami damar tafiya. AT: \"zaku\nmutu nan take\""
},
{
"title": "fushinsa na ɗan lokaci",
"body": "Ana maganar fushin sarki kamar wuta ce da zata iya ci. AT: \"lokacin da ya fusata\nba zato ba tsammani\" (Duba:figs_metaphor)"
}
]