ha_psa_tn_l3/64/10.txt

6 lines
244 B
Plaintext

[
{
"title": "Dukkan waɗanda ke tafiya dai-dai zasu yi fahariya a cikin sa",
"body": "Anan “madaidaiciyar zuciya” karin magana ne da ke nufin ibada ko adalci. AT: \"duk\nmutanen da ke da ibada za su yabe shi\" (Duba: figs_idiom)"
}
]