ha_psa_tn_l3/41/13.txt

10 lines
363 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Wannan ayar ta fi ƙarshen wannan zaburar. Magana ce ta ƙarshe ga duka Littafin 1 na Zabura, wanda ya fara daga Zabura ta 1 kuma ya ƙare da Zabura ta 41."
},
{
"title": "dawwama zuwa dawwama",
"body": "Wannan yana nufin matattakala biyu da ma'ana koyaushe. AT: \"har abada\nabadin\" (Duba: figs_merism)"
}
]