ha_psa_tn_l3/142/01.txt

22 lines
920 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Salon waƙa ta Dauda",
"body": "Wannan watakila na nufin da salon waƙa. Dubi yadda ka fassara wannan cikin 32:1."
},
{
"title": "kogo",
"body": "buɗaɗɗen wuri karkashin duniya isasshe ne babba domin mutane su yi tafiya kewaye da cikin"
},
{
"title": "nayi kuka domin neman taimako daga Yahweh ... na roƙi Yahweh tagomashi",
"body": "Idan waɗannan layin biyu suna kwarai hakanan daya wanda mai karatu zai samu ma'ana da ba daidai ba, kana iya fassara su kamar layi daya. (Dubi: figs_doublet)"
},
{
"title": "zuba masa koke-kokena a gabansa ... na gaya masa wahaluna",
"body": "Idan waɗannan layin biyu suna kwarai hakanan daya wanda mai karatu zai samu ma'ana da ba daidai ba, kana iya fassara su kamar layi daya. (Dubi: figs_doublet)"
}
]