ha_psa_tn_l3/88/03.txt

10 lines
521 B
Plaintext

[
{
"title": "Domin na cika da damuwoyi",
"body": "Marubucin yayi magana kansa kamar yana akwati kuma matsaloli sune abubuwan da ke cike\nakwatin. AT: \"Gama na damu ƙwarai\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "raina kuma ya kai Lahira",
"body": "Anan “rayuwa” tana wakiltar marubuci. Kuma “Lahira” yana wakiltar mutuwa. Marubucin yayi\nmagana game da kansa mai yiwuwa ya mutu nan da nan kamar Lahira yana wuri kuma ya isa\nwurin. AT: \"Na kusan mutuwa\" (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)"
}
]