ha_psa_tn_l3/118/26.txt

22 lines
711 B
Plaintext

[
{
"title": "wanda ya zo cikin sunan Yahweh",
"body": "A nan kalmar \"suna\" na gabatad da ikon Yahweh. AT: \"wanda ya zo cikin ikon Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "gidan Yahweh",
"body": "Kalmar \"gida\" na nufin da haikali. AT: \"Haikali Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ya kuma bamu haske",
"body": "Marubucin ya yi magana game da Yahweh yana albarkace mutanensa sai ka ce Yahweh yana haskaka haske akan su. AT: \"ya albarkace mu\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ɗaure hadaya da igiyoyi",
"body": "\"ɗaure hadaya da igiya\""
},
{
"title": "kai Allahna ne",
"body": "A nan marubucin ya fara da magana kuma da adreshin Yahweh kai tsaye."
}
]