ha_psa_tn_l3/84/11.txt

10 lines
438 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh zai bada alheri da ɗaukaka",
"body": "Ana iya bayyana sunayen 'alheri' da 'ɗaukaka' azaman kalmomin aiki. AT:\n\"Yahweh zai yi mana alheri kuma ya girmama mu\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "waɗanda suke tafiya cikin gaskiya",
"body": "Ana maganar yadda mutum yake gudanar da rayuwarsa ko kuma halinsa kamar mutum yana\ntafiya. AT: \"waɗanda ke rayuwa da gaskiya\" ko \"masu gaskiya\""
}
]