ha_psa_tn_l3/143/09.txt

18 lines
700 B
Plaintext

[
{
"title": "ina gudu gare ka domin in ɓoye",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"ina gudu gare ka domin in iya ɓoye\" da 2) \"ina gudu gare ka domin zaka ɓoye kuma ka kare ni.\""
},
{
"title": "in aikata nufinka",
"body": "\"in yi abin ka ke son in yi\""
},
{
"title": "bishe ni cikin ƙasar da ake adalci",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"taimake ni in zama na kwarai\" ko 2) \"bari rayuwa na ta zama babu damuwa\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ƙasar da ake adalci",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) wannan shi wani musili domin zama mai adalci ko 2) \"wani ƙasa da ya ke na daidai,\" wani musili domin rayuwa da babu damuwa. (Dubi: figs_metaphor)"
}
]