ha_psa_tn_l3/90/01.txt

18 lines
712 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhummin Bayani:",
"body": "Ana yawan samun daidaici a waƙoƙin \nIbraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Addu'an Musa... Ubangiji kai ne mafakarmu... a dukkan tsararraki.",
"body": "\"Wannan shine addu'a da Musa ya rubuto\"... Allah yana kare mutanensa faɗaɗɗece ne sai ka ce Allah shine dama mafaka ko rumfa. AT: \"Ubangiji kai ne kamar mafakar gare mu\" (Dubi: figs_metaphor) "
},
{
"title": "Kafin a kafa duwatsu",
"body": "Wannan za a iya bayanata cikin kafa aiki. AT: \"Kafin ka kafa duwatsu\" (Dubi: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Duniya",
"body": "Wannan na wakiltar dukan abubuwan da ke a duniya. (Dubi: figs_metonymy)"
}
]