ha_psa_tn_l3/98/07.txt

18 lines
960 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai teku yayi ihu da dukkan abin dake cikinsa",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana sai ka ce teku mutum ne wanda zai iya ihu ga Allah. AT: \"Bari ta zama sai ka ce tekun da dukkan abin dake cikinta su yi ihu\" (Dubi: figs_personification)"
},
{
"title": "duniya da waɗanda ke zaune cikinta",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana sai ka ce duniya mutum ne. AT: \"kuma bari duniya da waɗanda ke zaune a cikinta su yi ihu\" (Dubi: figs_ellipsis da figs_personification) "
},
{
"title": "Sai rafuffuka su tafa hannuwansu, sai duwatsu kuma su rera waƙar yabo",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana sai ka ce rafuffukan da duwatsun mutane ne wanda zasu tafa da kuma ihu. AT: \"Bari ta zama kamar yadda ko da yake rafuffuka suna tafa hannuwansu kuma duwatsun suna ihu domin murna\" (Dubi: figs_personification) "
},
{
"title": "gaskiya",
"body": "\"gaskiya\" ko \"yin amfani da ma'auni daya domin kowa da kowa\""
}
]