ha_psa_tn_l3/98/05.txt

14 lines
318 B
Plaintext

[
{
"title": "ƙaran kayan kide kide masu daɗi ",
"body": "mai ban murna ko ƙaran kiɗi mai gamsarwa"
},
{
"title": "ƙaho",
"body": "ƙahon dabba na yin amfani kamar kayan kide kide"
},
{
"title": "ku tada muryoyi masu daɗi",
"body": "\"tada ihu.\" Dubi yadda an fassara \"ihu\" cikin 47:1. "
}
]