ha_psa_tn_l3/98/03.txt

18 lines
801 B
Plaintext

[
{
"title": "tuna da",
"body": "\"tuna da.\" Dubi yadda \"tuna da\" an fassara ta cikin 20:3. (Dubi: figs_idiom) "
},
{
"title": "dukkan iyakokin duniya ... dukkan duniya ",
"body": "Wannan metonyms ne domin mutanen duniya. AT:m\"mutane daga dukkan iyakokin duniya ... dukkan mutanen duniya\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "zasu ga nasarar Allahnmu",
"body": "Suna mai zuzzu'rfar ma'ana \"nasara\" ana iya fassara ta ta yin amfani da fi'ili \"cin galaban wani ko wasu.\" AT: \"zasu ga Allahmu ya ci galaban abokan gabansa\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "ɓarke da waƙa ... kuyi waƙa domin murna ... kuyi waƙoƙin yabo",
"body": "\"ba zato ba tsammani ya fara yin waƙa da farinciki\" ... yi waƙa domin kana da farinciki\" ... yi waƙa ga Allah\""
}
]