ha_psa_tn_l3/96/11.txt

18 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "ai sammai suyi murna, sai duniya kuma ta yi farinciki",
"body": "Mai yiwuwa ma'anan sune 1) cewa marubucin zaburan yana magana sai ka ce :sammai\" da \"duniya\" suna da motsin zuciyar kamar mutane. \"Bari ya zama sai ka ce sammai suna murna duniya kuma su yi farinciki\" ko kuwa 2) \"Bari waɗanda sun zauna cikin sammai suyi murna sai waɗanda suke zaune a duniya kuma ta yi farinciki\" (Dubi: figs_personification da figs_metonymy) "
},
{
"title": "Filaye suyi murna da duk abin da ke cikin su",
"body": "\"Bari filaye da duk abin da ke cikin su suyi farinciki.\" Marubucin zabura yana magana sai ka ce \"filaye\" da dabobin da ke zaune cikin su na da motsin zuciyar kamar mutane. AT: \"Bari ta zama sai ka ce filayen da kansu da dukkan dabobin da ke zaune cikin su suyi farinciki\" (Dubi: figs_personification)"
},
{
"title": "ya shar'anta ... zai shar'anta",
"body": "Mai yiwuwa wani ma'ana kuma shine \"ya yi mulki\" ... \"zai yi mulki.\""
},
{
"title": "Zai shar'anta duniya da adalci",
"body": "Anan \"duniya\" metonym ne domin dukkan mutane cikin duniya. AT: \"Za ya shar'anta dukkan mutanen duniya da adalci.\" Dubi yadda waɗannan kalmomin an fassara su cikin 9:7. (Dubi: figs_metonymy)"
}
]