ha_psa_tn_l3/96/09.txt

18 lines
749 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh saye da tufafin dake girmama tsarkinsa",
"body": "Mutum zai sa tufafin da ke nuna cewa yana gane cewa Yahweh yana da tsarki. \"Yahweh, kuma da sa tufafin wanda ya dace domin yana yana da tsarki.\" Dubi yadda an fassara waɗannan kalmomin cikin 29:1. "
},
{
"title": "Yi rawar jiki ... dukkan duniya",
"body": "yi rawa saboda tsoro ... \"dukkan mutanen duniya\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Hakannan kuma aka kafa duniya",
"body": "Wannan za'a iya fassara ta a fom na aiki. AT: \"Hakannan ya kafa duniya kuma\" (Dubi: figs_activepassive) "
},
{
"title": "ba kuma zata jijjigu ba",
"body": "Wannan za'a iya fassara ta a fom na aiki. AT: \"ba abun da zai jijiga ta\" (Dubi: figs_activepassive)"
}
]