ha_psa_tn_l3/96/07.txt

14 lines
944 B
Plaintext

[
{
"title": "Kuyi yabo ga yahweh ... ku yabi Yahweh sabili da ɗaukakarsa da ƙarfinsa",
"body": "Sunan ra'ayi na gamayya \"ɗaukaka\" da \"ƙarfi\" ana iya bayyana ta kamar siffa. AT: \"Ku Yabi Yahweh ... ku yabi Yahweh saboda ɗaukakarsa da ƙarfinsa.\" Dubi yadda an fassara waɗannan kalmomin cikin 29:1. "
},
{
"title": "Ku ba yahweh ɗaukakar da ta dace da sunansa",
"body": "Ku ba yahweh ɗaukakar da ta dace da sunansa Sunan ra'ayi na gamayya \"ɗaukaka\" ana iya bayyana ta kamar fi'ili ko siffa. AT: Girmama Yahweh daidai kamar da ta dace da sunansa\" ko \"Yi shelar cewa Yahweh yana da daraja daidai kamar da ta dace da sunansa.\" Dubi yadda an fassara waɗannan kalmomin cikin 29:1. (Dubi: figs_abstractnouns) "
},
{
"title": "sunansa ... haikalinsa",
"body": "\"suna\" na nufi anan mutumtakar na Allah. AT: \"shi\" (Dubi: figs_metonymy) ... haikalin tsakar gida inda firistoci suna hadayan dabobi ga Yahweh"
}
]