ha_psa_tn_l3/94/20.txt

18 lines
740 B
Plaintext

[
{
"title": "Ko akwai hurɗa tsakaninka da mulkin hallakarwa da ya kafa rashin adalci?",
"body": "Wannan tambaya da ba ta damu da amsa ba na yin amfani don ba da ma'ana. Ana iya fassara ta kamar bayani. AT: \"Mugun sarki wanda ya ba da azzãlumai dokokin ba abokinka bane\" (Dubi: figs_rquestion)"
},
{
"title": "mulkin hallakarwa ",
"body": "A nan wata kalma nan (wato metonym) \"kursiyin\" na nufi game da sarkin ko mahuƙunta. AT: \"mugun sarki\" ko \"mahuƙunta marar kirki\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "maƙarƙashiya",
"body": "shiriya wani abu mai cutarwa tare da mutum ko na ketare doka"
},
{
"title": "ɗauki rai",
"body": "Wannan kari ne wadda ke nufi a yi kisan wani. (Dubi: figs_idiom) "
}
]