ha_psa_tn_l3/94/17.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "In da ba domin Yahweh ya taimake ni ba ... shiru",
"body": "Wannan misali ne na halin da ake ciki. Yahweh ya taimake shi, don haka ba ya kwance a wuri da ke nan shiru. (figs_hypo)"
},
{
"title": "In da ba domin Yahweh ya taimake ni ba",
"body": "Sunan mai zuzzurfar ma'ana \"taimako\" ana iya faɗi shi kamar fi'ili. AT: \"Idan Yahweh da bai taimaki ni ba.\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "da yanzu ina can kwance shiru",
"body": "Anan \"da ina kwance\" na nufi \"mutuwa\" kuma \"a wuri shiru\" na nufi \" zuwan kabari.\" AT: \" a cikin gajeren lokaci, da na mutu, kwance shiru cikin kabari\" (Dubi: figs_euphemism)"
},
{
"title": "Lokacin da fargaba ya cika ni ta'aziyarka ta kan sani in cika da murna",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da kula sai ka ce zai iya lissafta kulan na rabe. Sunan mai zuzzurfar ma'ana \"abun da zai kawo maka sassauci lokacin da kai fushi\" ana iya fassara ta da fi'ili \"kwantarma da wani hankali a lokacin da ya yi fushi\" ko \"ta'aziya.\" AT: Lokacin da ina damuwa game da abubuwa dayawa, ka ta'azantar da ni kuma ka sa ni murna\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
}
]