ha_psa_tn_l3/94/12.txt

10 lines
448 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Yanzu kuma marubuci yana magana da Yahweh."
},
{
"title": "har sai da aka gina rami domin miyagu",
"body": "Marubucin zabura na magana game da horon Yahweh akan miyagu sai ka ce Yahweh yana tarkon naman daji a cikin rami. Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"har sai ka tauna rami domin miyagu\" ko \"har sai ka hallaka miyagu\" (Dubi: figs_activepassive da figs_metaphor) "
}
]