ha_psa_tn_l3/94/08.txt

14 lines
829 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhummi bayyani: ",
"body": "Marubuci yanzu ya umurce miyagu mutane. "
},
{
"title": "har sai yaushe zaku koyi darasi?",
"body": "Wannan tambayar da ba damu da amsa ba na jaddada fushin marubucin da miyagun mutane da yake magana. Wannan tambaya za'a iya fassara ta kamar bayani. AT: \"daina wauta hanyoyinka!\" ko \"kowa daga kuskurenka!\" (Dubi: figs_rquestion) "
},
{
"title": "Shi wanda yayi kunne ashe ba zai ji ba? Shi wanda yayi ido ba ya gani ne?",
"body": "Wannan tambayar da ba damu da amsa ba za'a iya fassara ta kamar bayanai ko dokokin. AT: \"Allah ya yi kunnuwa, don haka ya iya ji. Allah ya yi idanu, don haka ya iya gani.\" ko \"Allah ya yi kunnuwa, don haka daina aiki sai ka ce ba ya ji. Allah ya yi idanu, don haka daina aiki sai ka ce ba ya gani.\" (Dubi: figs_rquestion)"
}
]