ha_psa_tn_l3/94/01.txt

18 lines
689 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhummin Bayani:",
"body": "Ana yawan samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism) "
},
{
"title": "haskaka a bisan mu",
"body": "\"nuna kanka\" ko \"bayyana ãdalcinka\" (Dubi:figs_metaphor) "
},
{
"title": "Ka tashi tsaye mai shari'ar duniya ka ba masu girman kai abin da ya kamance su",
"body": "\"Zo, mai shari'ar duniya, kuma ka hori masu girman kai\""
},
{
"title": "Ka tashi tsaye",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da farko yin wani abu kamar tashiwa ne. Indan yarenka yana da kalma na farko a aikata, yi amfani da ita a nan. AT: \"Ɗauki mataki\" ko \"yi wani abu\" (Dubi: figs_metonymy) "
}
]