ha_psa_tn_l3/93/01.txt

18 lines
895 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhummi Bayani:",
"body": "Ana yawan samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry|Poetry and figs_parallelism|Parallelism)"
},
{
"title": "yana saye da daraja; Yahweh yasa sutura ya kuma yiwa kansa ɗammara da ƙarfi",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da ƙarfin Yahweh da darajan sai ka ce abubuwa ne da Yahweh ke sa. AT: \"ya nuna kowa da kowa ceewa shine sarki mai iko duka\" ko \"darajansa na nan don duka su gani, kamar tufafi da sarki ke sa; kome game da Yahweh na nuna cewa na da ƙarfi kuma ya na shirye ya yi aiki mai girma\" (Dubi: figs_metaphor|Metaphor and figs_simile|Simile) "
},
{
"title": "daraja",
"body": "da iko na sarki da kuma yadda sarki ke yi"
},
{
"title": "yiwa kansa ɗammara ",
"body": "saka bel--madauri ne na fata ko wani kaya da mutum ke sa kewaye da ƙugunsa--ya shirya shi domin aiki ko yaki "
}
]