ha_psa_tn_l3/92/14.txt

18 lines
820 B
Plaintext

[
{
"title": "Suna ba da 'ya'ya",
"body": "Marubucin zabura na magana game da mutane masu adalci sai ka ce su itatuwa ne masu haifar da abinci. AT: \"Allah ya ji daɗi su\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "suna nan kore shar",
"body": "Marubucin zabura na magana game da mutane masu adalci sai ka ce su itatuwa ne. AT: \"sun zama da ƙarfi kuma da lafiya\" ko \"kullum suna yi abinda Allah na jin daɗi\" (Duba: figs_metaphor) "
},
{
"title": "kore, don ayi shela cewa",
"body": "Mai yiwuwa tana ma'ana 1) \"kore, don su iya shela\" ko 2) \"kore, Wannan na nuna cewa\" "
},
{
"title": "Shi ne dutsena",
"body": "Yahweh ne wanda yana kare ni.\" MArubucin zabura na magana game da Yahweh sai ka ce shi dutse ne da zai kare shi. Dubi yadda an juya wannan cikin 18:2. (Duba: figs_metaphor) "
}
]