ha_psa_tn_l3/92/12.txt

18 lines
978 B
Plaintext

[
{
"title": "Masu adalci zasu yi yaɗo kamar gazarin dabino",
"body": " Mai yiwuwa ma'anan shine cewa mutane masu adalci zasu zama kamar gazarin dabino mai lafiya domin zasu 1) zama da ƙarfi ko 2) yi zama na tsawon lokaci. (Duba: figs_simile) "
},
{
"title": "zasu yi girma kamar itacen sida na Lebonon",
"body": "Mai yiwuwa ma'anan shine cewa mutane masu adalci zasu zama kamar itacen sida na Lebonon mai lafiya da ke girma cikin kasar Lebonon domin 1) zasu zama da ƙarfi ko 2) mutane zasu girmamasu. (Duba: figs_simile) "
},
{
"title": "An dasa su",
"body": "Za'a iya bayyana wannan cikin fom aiki. AT: \"Yahweh ya dasa su\" ko \"Yahweh yana lura da su sai ka ce su itatuwa ne wanda ya dasa\" (Duba: figs_activepassive and figs_metaphor)"
},
{
"title": "suna sheƙi",
"body": "Marubucin zabura na magana game da mutane masu adalci sai ka ce su itatuwa ne masu lafiya. AT: \"suna girma da kyau\" ko \"suna da ƙarfi sosai\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]