ha_psa_tn_l3/92/06.txt

14 lines
570 B
Plaintext

[
{
"title": "daƙiƙin ",
"body": "mai tashin hankali da wawa"
},
{
"title": "Lokacin da miyagu suka firfito kamar ciyawa",
"body": "Wannan yana kwantanta mungaye mutane da ciyawa, wanda ya ke tsiro da sauri kuma cikin wurare masu yawa. AT: \"Lokacin da mungaye mutane na ɓullo da sauri kuma da alama na ko'ina, kamar ciyawa\" (Duba: figs_simile) "
},
{
"title": "an miƙa su ga hallaka ta har abada",
"body": "Wannan za a iya juya ta cikin fom na aiki. AT: \"Allah ya yanke shawarar cewa zai hallaƙa su gaba daya\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]