ha_psa_tn_l3/92/04.txt

18 lines
874 B
Plaintext

[
{
"title": "ta wurin ayyukanka",
"body": "Shi suna mai zuzzurfar ma'ana \"ayyukanka\" za a iya bayana ta da sharaɗin dangi \"abin da ka yi.\" AT: \"da mene ne ka yi\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "ayyukan hannuwanka",
"body": "Shi suna mai zuzzurfar ma'ana \"ayyukan hannuwanka\" za iya bayana ta da sharaɗin dangi \"abin da hannuwanka ya yi.\" Kalman nan \"hannuwan\" (synecdoche) wata kalma ne domin dukan mutum. AT: \"Abin da ka yi\" (Duba: figs_abstractnouns and figs_synecdoche) "
},
{
"title": "Tunane-tunanenka suna da zurfi",
"body": "\"Ba zamu iya fahinta abin da ka shirya ka yi sai ka yi shi\""
},
{
"title": "Tunane-tunanenka",
"body": "Shi suna mai zuzzurfar ma'ana kalma \" tunane-tunanenka\" za a iya bayana ta da sharaɗin dangi. AT: \"Abin da ka yi tunani\" ko \"Abin da ka shirya\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]