ha_psa_tn_l3/86/13.txt

10 lines
278 B
Plaintext

[
{
"title": "ka ceto raina daga zurfafan Lahira",
"body": "Wannan baya nufin Allah ya tashe shi bayan ya mutu. Yana nufin Allah ya cece shi lokacin da\nyake gab da mutuwa."
},
{
"title": "marasa hankali sun tasar mani",
"body": "\"suna taruwa don cutar da ni\""
}
]