ha_psa_tn_l3/82/08.txt

10 lines
470 B
Plaintext

[
{
"title": "ka shar'anta duniya",
"body": "Anan \"ƙasa\" tana wakiltar mutane. AT: \"ku yanke hukunci ga mutanen duniya\"\n(Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "gama kana da gãdo cikin dukkan al'ummai",
"body": "\"gama dukkan al'umman gadonka ne.\" Yahweh yana ɗaukar dukkan mutane a matsayin nasa\nkuma yana mulkin su ana magana kamar al'ummai mallaki ne wanda ya gada. AT: \"domin ku kuke mulkin duk mutanen kowace al'umma\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]