ha_psa_tn_l3/82/06.txt

6 lines
409 B
Plaintext

[
{
"title": "ku alloline, dukkan ku kuma 'ya'yan Maɗaukaki ne",
"body": "Anan \"alloli\" suna nufin rukuni ɗaya kamar yadda yake a cikin Zabura 82: 1.\nKo wannan yana magana ne game da mutane na ruhaniya ko mutane, su ba alloli bane kamar Yahweh shine Allah, kuma ba zahiri bane 'ya'yansa maza. Ta wurin kiransu \"alloli\" da \"'ya'yan Maɗaukaki,\" Yahweh yana sane cewa ya ba su iko da ƙarfi."
}
]