ha_psa_tn_l3/82/03.txt

10 lines
415 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka kare talakawa da marasa mahaifa",
"body": "Waɗannan duk maganganun suna ne. Ana iya bayyana su azaman sifofi. AT:\n\"waɗanda suke fakirai ... waɗanda suke mabukata ... waɗanda suke fasiƙai\" (Duba: figs_nominaladj)"
},
{
"title": "ka fisshe su daga hannun mugu",
"body": "Anan kalmar \"hannu\" tana wakiltar ƙarfi ko iko. AT: \"a hana miyagu cutar su\"\n(Duba: figs_metonymy)"
}
]