ha_psa_tn_l3/82/01.txt

10 lines
412 B
Plaintext

[
{
"title": "zartar da hukunci",
"body": "\"yana bada hukunci.\" Cikakken sunan \"hukunci\" za'a iya bayyana shi azaman aiki. AT: \"yana hukunci\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Har yaushe zaka yi hukuncin rashin gaskiya ka nuna kana goyon bayan masu mugunta?",
"body": "Yahweh yana amfani da tambaya don tsauta wa allolin don bai hukunta mutane da adalci ba. (Duba: figs_rquestion)"
}
]