ha_psa_tn_l3/80/07.txt

10 lines
488 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka fito da kuringa daga Masar",
"body": "Asaf ya kwatanta al'ummar Isra'ila da itacen inabi da aka shirya don dasawa. AT: \"Kun fito da mu, kamar itacen inabi, daga Masar\" (Duba: figs_metaphor da figs_simile)"
},
{
"title": "Ka kori al'ummai ka dasa ta",
"body": "Mai Zabura yayi magana game da mutanensa kamar dai tsiron da Yahweh ya dasa. AT: \"kun kori al'ummu daga ƙasarsu kuma kuka ba mu ita, itacen inabi, kuka dasa mu a\ncan\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]