ha_psa_tn_l3/79/10.txt

10 lines
563 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me al'ummai zasu ce, \"Ina Allahn su?",
"body": "Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: \"Bai kamata al'ummomi su iya\ncewa 'Ina Allahnsu yake ba?'\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Bari jinin bayinka da aka zubar yayi ramako akan al'ummai a idanunmu",
"body": "Zubar da jini wata na nuna ta kashe mutanen da ba su ji ba ba su gani ba. Ana iya fassara\nwannan ta hanyar aiki. AT: \"Ka ɗaukar fansar bayinka marasa laifi waɗanda al'ummomi suka kashe a inda za mu ga ka yi ta\" (Duba: figs_metonymy da figs_rquestion)"
}
]