ha_psa_tn_l3/79/06.txt

6 lines
191 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka zubo da fushinka kan al'umman",
"body": "Asaf yayi maganar fushin Allah kamar mai ruwa. AT: \"Tunda kuna cikin fushi,\nhukunta al'ummomi\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]