ha_psa_tn_l3/79/01.txt

6 lines
432 B
Plaintext

[
{
"title": "Sun zubar da jininsu kamar ruwa",
"body": "Kalmar “jini” na nufin ta rayuwa marar laifi. Zubar da jini yana nufin kashe marasa laifi.\nYawancin mutane suna ganin ruwa kowace rana, don haka don jini ya zama ruwan dare kamar\nruwa, mutane da yawa marasa laifi zasu mutu. AT: \"Sun kashe mutane da yawa\nmarasa laifi har jinin yana ko'ina, kamar ruwa bayan an yi ruwa\" (Duba: figs_metonymy da figs_simile)"
}
]