ha_psa_tn_l3/78/67.txt

10 lines
541 B
Plaintext

[
{
"title": "rumfar Yosef",
"body": "Anan kalmar \"rumfar\" na nufin iyali. A cikin wannan magana yana nufin zuriyar Yosef.\nAT: \"zuriyar Yosef\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "kamar sammai",
"body": "Zai yiwu ma'anonin wannan misalin su ne 1) Yahweh ya daukaka tsattsarkan wurinsa sama. AT: \"Ya gina tsattsarkan wurinsa sama, kamar sama\" ko 2) Yahweh ya sanya\ntsattsarkan wurin ya dawwama kamar sammai. AT: \"Ya gina tsattsarkan wurinsa\ndomin ya dawwama, kamar yadda sammai suke har abada\" (Duba: figs_simile)"
}
]