ha_psa_tn_l3/78/64.txt

14 lines
835 B
Plaintext

[
{
"title": "Firistocinsu sun faɗi ta kaifin takobi",
"body": "Anan kalmar \"takobi\" tana wakiltar sojojin da suka yi yaƙi da takuba. Jimlar \"faɗuwa da takobi\"\nkalma ce da ke nufin mutu a yaƙi. AT: \"Firistocinsu sun mutu a yaƙi\" ko \"Makiya\nsun kashe firistansu da takuba\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "gwaurayensu kuma suka kasa yin kuka",
"body": "Mai yiwuwa ma'anar su ne 1) wani ya tilasta gwauraye kada su yi kuka ko 2)\nfiristoci da yawa sun mutu cewa babu lokacin jana'izar da ta dace."
},
{
"title": "Sa'an nan sai Ubangiji ya farka sai ka ce mai tashi daga barci",
"body": "Ubangiji ba ya aiki na wani lokaci ana maganarsa kamar yana barci, kuma farkon maganarsa ana magana da shi kamar ya farka. AT: \"Ubangiji ya fara aiki kamar wanda ya\nfarka daga barci\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]