ha_psa_tn_l3/78/62.txt

10 lines
450 B
Plaintext

[
{
"title": "yayi fushi da abin gãdonsa",
"body": "\"ya yi fushi da mutanen da ya ce zai zama nasa har abada\""
},
{
"title": "Wuta ta cinye majiya ƙarfinsu",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"Makiyan sun yi amfani da wuta don kashe samarinsu duka\" ko\n2) \"Samarinsu sun mutu da sauri a yaƙi kamar wuta tana ƙone busasshiyar ciyawa.\" Kada kuyi\nmagana cewa wadannan mutane sunyi amfani da bindiga. (Duba: figs_metaphor)"
}
]