ha_psa_tn_l3/78/60.txt

6 lines
572 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya bari a ƙwace ƙarfinsa ya bada ɗaukakarsa a cikin hannun abokan gãba",
"body": "Asaf yayi magana akan ƙarfi da ɗaukakar Allah kamar wasu abubuwa ne na zahiri da mutane\nzasu iya kamawa su riƙe. Kalmomin \"ƙarfi\" da \"ɗaukaka\" wataƙila sunaye ne na akwatin\nalkawarin. Kalmar \"hannu\" magana ne ce ta ƙarfin abokan gaba. Ana iya bayyana wannan ta hanyar\naiki. AT: \"Ya ba wa magabtansa damar kama akwatin alkawarinsa na ɗaukaka;\nkawai ya ba su ne don su yi duk abin da suke so da shi\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)"
}
]