ha_psa_tn_l3/78/56.txt

6 lines
268 B
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "suka zama marasa abin dogaro kamar tanƙwararren baka",
"body": "Wadannan kalmomin kusan abu daya suke nufi. Marubucin ya yi amfani da su biyun don ya nanata cewa Israilawa ba su yi wa Allah abin da suka ce za su yi ba. (Duba: figs_doublet)"
}
]