ha_psa_tn_l3/78/54.txt

10 lines
483 B
Plaintext

[
{
"title": "hannun damansa ya saya",
"body": "Kalmomin \"hannun dama\" na nufin iko. AT: \"ya yi nasara da kansa ta amfani\nda nasa ikon\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ya raba masu gadonsu",
"body": "Mai yiwuwa ma'anonin su ne 1) Allah ya sanya wa Isra'ilawa gadonsu a cikin ƙasar da sauran\nal'ummu suka taɓa rayuwa a ciki ko kuma 2) Allah ya sanya wa al'umman da ya kori waɗansu gādo a wani wuri dabam. \"Ya ba su ƙasar da koyaushe zata zama tasu\""
}
]