ha_psa_tn_l3/78/50.txt

10 lines
369 B
Plaintext

[
{
"title": "bai barsu su rayu ba ",
"body": "\"bai hana Masarawa su mutu ba\" ko \"bai yarda Masarawa su rayu ba\""
},
{
"title": "amma ya ba she su ga annoba",
"body": "Asaf yayi magana game da annobar kamar dai mutum ne wanda zai cutar da Masarawa.\nAT: \"ya sanya su duka suna fama da rashin lafiya\" (Duba: figs_metaphor da figs_personification)"
}
]