ha_psa_tn_l3/78/47.txt

10 lines
648 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya zuba masu zafin fushinsa",
"body": "Asaf yayi magana game da zafin fushin Allah kamar dai mutum ne wanda zai iya kaiwa wani\nhari. AT: \"Ya yi fushi da su, don haka sai ya auka musu da ƙarfi ba zato ba\ntsammani\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "Ya aika da fushi, hasala, da wahala kamar wakili mai kawo masifa",
"body": "Asaf yayi magana game da fushi, hasala, da matsala kamar dai su mutane ne da Allah zai iya aikowa suyi masa aikin sa. AT: \"Ya fusata sosai har yana son cutar da Masarawa,\ndon haka ya sanya musu matsala kuma ya kawo su cikin masifa\" (Duba: figs_personification da figs_simile)"
}
]