ha_psa_tn_l3/78/39.txt

10 lines
283 B
Plaintext

[
{
"title": "cikin hamada",
"body": "\"wuraren da babu abinda ke tsiro\""
},
{
"title": "suka tuhunci Allah",
"body": "Suna son Allah ya tabbatar da cewa zai iya yin abin da ya ce zai yi kafin su gaskata da shi.\nDuba yadda kuka fassara wannan a cikin Zabura 78:17."
}
]