ha_psa_tn_l3/78/35.txt

10 lines
528 B
Plaintext

[
{
"title": "Allah ne dutsensu",
"body": "Marubucin yayi magana game da Allah kamar yana kan tudu ko tsauni inda mutane zasu je su\nsami lafiya daga abokan gaba. AT: \"Allah ne ya kare su\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Gama zukatansu basu dogara gare shi ba",
"body": "Anan \"zukata\" shine meton don tunanin su. Ana magana ne don kasancewa da aminci a gare\nshi a matsayin haɗe da shi. AT: \"tunaninsu bai karkata zuwa gareshi ba\" ko \"ba su\nkasance masu aminci a gare shi ba\" (Duba: figs_idiom)"
}
]