ha_psa_tn_l3/78/26.txt

6 lines
396 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya zuba masu nama kamar ƙura",
"body": "Marubucin yayi magana ne game da Yahweh yana sa tsuntsaye su faɗo daga sama kamar\ntsuntsayen suna ruwan sama wanda Yahweh ya sa su fadi. Ya kamanta yawan tsuntsayen da\nƙura. AT: \"Ya sa nama ya faɗo daga sama kamar ruwan sama, kuma akwai da\nyawa daga ciki har ya rufe ƙasa kamar ƙura\" (Duba: figs_metaphor da figs_simile)"
}
]